Hukumomin Amurkar sun ce za a gina tashoshin cajin ne a jihohi 35 da a sassan kasar a wani mataki na magance matsalar dumamar yanayi.
Shugaba Joe Biden zai kashe dala miliyan 900 don gina tashoshin cajin motoci masu amfani da wutar lantarki a sassan Amurka tare da bai wa duk wanda ya sayi mota mai amfani da wutar lantarki tukwici.
Your browser doesn’t support HTML5
DUNIYAR AMURKA: Bitar Karshen Shekara: Amurka Za Ta Kashe Makudan Kudaden Wajen Gina Tashohin Cajin Motoci Masu Amfani Da Lantarki - 6'00"