Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya tattauna ne kan matsayar Amurka dangane da juyin mulki da wasu sojojin kasar Sudan suka yi a farkon makon nan inda suka kifar da gwamnatin wucin gadi ta Firai Minista Abdalla Hamdok.
Your browser doesn’t support HTML5
DUNIYAR AMURKA: Amurka Ta Gargadi Sojojin Da Suka Yi Juyin Mulki A Sudan - 5'26"