A wannan shirin mun waiwayi batun fatali da kudurin dokar da zata baiwa mata damar samun makaman siyasa da Majalisar Dokokin Najeriya ta yi, da kuma cika shekaru 8 da sace 'yan matan Chibok
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
DOMIN IYALI: Waiwaya-Fatali Da Kudurin-Matan Najeriya