Shirye-shirye DOMIN IYALI: Rawar Da Mata Ministoci Zasu Taka Wajen Inganta Rayuwar Mata, Kashi Na Uku - Satumba 07, 2023 04:24 Satumba 07, 2023 Grace Alheri Abdu Alheri Grace Abdu Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin na wannan makon cigaban nazari ne kan rawar da Ministoci mata da ke gwamnatin Shugaban Najeriya Bola Tinubu za su taka wajen inganta rayuwar 'yan'uwansu mata, da kuma bude kofa ga na baya. Saurari shirin a sauti: Your browser doesn’t support HTML5 DOMIN IYALI