Shirye-shirye DOMIN IYALI: Rawar Da Mata Ministoci Zasu Taka Wajen Inganta Rayuwar Mata -Kashi Na Daya- Agusta 24, 2023 02:56 Agusta 25, 2023 Grace Alheri Abdu Alheri Grace Abdu Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin na wannan makon ya yi nazarin rawar da Ministoci mata shida da ke gwamnatin Shugaban Najeriya Bola Tinubu za su taka wajen inganta rayuwar 'yan'uwansu mata, da kuma bude kofa ga na baya. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 DOMIN IYALI