Shirye-shirye DOMIN IYALI: Rawar Da Mata Ministoci Zasu Taka Wajen Inganta Rayuwar Mata, Kashi Na Biyu - Agusta 31, 2023 03:36 Agusta 31, 2023 Grace Alheri Abdu Alheri Grace Abdu Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin Domin Iyali na wannan makon ya yi nazarin ci gaba da aka samu a Najeriya tare da rantsar da mata shida a jerin Ministocin da za su yi aiki a gwamnatin Tinubu da ya dauki hankalin mata a ciki da wajen Najeriya. Saurari cikakken shirin: Your browser doesn’t support HTML5 DOMIN IYALI