Shirye-shirye DOMIN IYALI: Nazari Kan Tsadar Rayuwa A Najeriya, Kashi Na Daya - Fabrairu 22, 2023 03:17 Fabrairu 22, 2024 Hadiza Kyari Alheri Grace Abdu Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin Domin Iyali na wannan makon ya gayyaci masu ruwa da tsaki domin nazarin tsaka mai wuya da al’ummar kasar Najeriya ke ciki a fannin tsadar rayuwa. Saurari shirin Alheri Grace Abdu: Your browser doesn’t support HTML5 DOMIN IYALI