A ci gaba da nazarin matsalar yawan mace-macen aure a Jamhuriyar Nijar da hanyoyin shawo kan matsalar, a yau, shirin ya maida hankali kan rawar da mata ke takawa a wannan lamarin.
Saurari tattaunawar da Souley Mummuni Barma ya jagoranta:
Your browser doesn’t support HTML5
DOMIN IYALI: Nazari Kan Matsalar Yawan Mace-Macen Aure a Jamhuriya Nijar-Kashi Na Hudu-10:00"