WASHINGTON, D. C. - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun duba irin koma bayan da matsin tattalin arziki da ake fuskanta ke haddasawa a Najeriya, musamman ga masu kananan masana’antu a rayuwarsu ta yau da kullum da na iyali.
Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
DOMIN IYALI: Koma Bayan Da Matsin Tattalin Arziki Ke Haifarwa Ga Rayuwar Iyali, Oktoba 19, 2024.mp3