DOMIN IYALI: Hakkin Al'umma Na Kare Kananan Yara, Kashi Na Hudu-Fabrairu 17, 2022

Alheri Grace Abdu

Kafin mu yi sallama da bakin da muka gayyata domin tattaunawa kan batun cin zarafi da kuma garkuwa da kananan yara da neman kudin fansa da ake fama da shi, da ya ke kai ga asarar rayuka. A yau, za mu nazarci yadda sakacin magidanta ke jefa al’umma a wannan halin.

Saurari tattaunawar da Madina Dauda ta jagoranta:

Your browser doesn’t support HTML5

DOMIN IYALI: Hakkin Al'umma Na Kare Kananan Yara, Kashi Na Hudu:10:00"