Masu sauraro da dama suna ci gaba da bayyana mabanbantan ra’ayoyi dangane da batun kafa dokar da ta shafi harkokin aure a Karamar Hukumar Gumel da kuma tofa albarkacin bakinsu kan yadda su ke ganin dokar zata amfani iyali.
Saurari cikakken shirin dokin samun karin bayani:
Your browser doesn’t support HTML5
DOMIN IYALI:Bibiya Kan Dokar Takaita Kayayyakin Aure A Gumel Kashi Na Biyar-10:00"