Shirye-shirye DOMIN IYALI: Batun Matakin Da Shugaban Najeriya Bola Tinubu Ya Dauka Na Rage Radadin Janye Tallafin Man Fetur, Kashi Na 3 – Satumba 28, 2023 02:20 Satumba 29, 2023 Grace Alheri Abdu Alheri Grace Abdu Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — Shirin na wannan makon ci gaban haska fitila ne kan matakin da Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya dauka na rage radadin janye tallafin man fetur da ya jefa talakawan kasar cikin halin kaka-ni-kayi. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 DOMIN IYALI