KAMARU--Shirin Dandalin Yan Jarida a wannan makon ya duba matsalolin ambaliyar ruwa da karancin wutar lantarki a Kamaru. A saurari shirin a sauti tare da Muhammed Bashir Auwal.
Your browser doesn’t support HTML5
DANDALIN YAN JARIDA: Ambaliyar Ruwa Da Karancin Wutar Lantarki A Kasar Kamaru, Satumba, 22, 2024