Dalibai sun yi zangazanga a Indiya
Yau Talata dalibai musulmai a Indiya dauke da alluna, sun yi zangazangar nuna rashin amincewarsu da gwamnatin Najeriya akan kisan daruruwan 'yan shi'a da kuma tsare shugabansu Sheikh Ibrahim Zakzaky.
Yau Talata dalibai musulmai dauke da alluna, sun yi zangazangar nuna rashin amincewarsu da gwamnatin Najeriya akan kisan daruruwan 'yan shi'a da kuma tsare shugabansu Sheikh Ibrahim Zakzaky a Jammu na kasarIndiya.
Yau Talata dalibai musulmai dauke da alluna, sun yi zangazangar nuna rashin amincewarsu da gwamnatin Najeriya akan kisan daruruwan 'yan shi'a da kuma tsare shugabansu Sheikh Ibrahim Zakzaky a Jammu na kasar Indiya.