Gidan rediyon Vision FM Katsina ya kai ziyara garin Durbi Takusheyi, wanda ke karamar humar Mani a jihar Katsina da ke arewa maso yamnmacin Najeriya.
WASHINGTON, D.C —
Abdurrahaman Kabir Jani ya yi hira da Malam Shamsu Yusuf, Magajin garin Durbi Takusheyi don jin tarihin garin.
Ga cikakken shirin cikin sauti.
Your browser doesn’t support HTML5
Da Dan Gari: Tarihin Garin Durbi Takusheyi, Jihar Katsina