Yau shirin Ciwon ‘Ya Mace zai yi duba ne a kan tasirin da matan da su ka ci gaba za su iya yi wajen inganta rayuwar mata masu tasowa musamman wadanda iyayensu masu karamin karfi ne.
Saurari shirin a sauti.
Your browser doesn’t support HTML5
CIWON 'YA MACE: Tasirin Da Mata Za Su Iya Yi Wajen Inganta Rayuwarsu, Musamman masu karamin karfi - Nuwamba 30, 2022