ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun duba yadda samun nasara a rayuwa ke tattare da nasa kalubale amma idan mutum ya jajirce kuma yayi aiki, zai kai ga nasara.
Saurari cikakken shirin da Aisha Muazu ta gabatarar:
Your browser doesn’t support HTML5
CIWON ‘YA MACE: Duk Kalubalen Rayuwa Idan Mutun Ya Jajirce Zai Kai Ga Nasara, Nuwamba 23, 2022.mp3