WASHINGTON D.C. —
Shirin Ciwon ‘Ya Mace na wannan makon, ya duba irin rawar da mata za su iya takawa wajen tabbatar da ganin an yi zabe cikin lumana.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
CIWON ‘YA MACE: Batun Irin Rawar Da Mata Za Su Iya Takawa Kan Gudanar Da Zabe Lafiya.mp3