Shirye-shirye CIWON 'YA MACE: Batun Zaben Fidda Gwanin Da Aka Gudanar A Najeriya A Bana, Gabanin Babban Zaben 2023 - Disamba 21, 2022 05:16 Disamba 21, 2022 Aisha Mu'azu Aisha Muazu Washington, dc — Shirin na wannan makon ya mai da hankali ne kan zaben fidda gwanin da aka gudanar a Najeriya a bana, gabanin babban zaben 2023 fiye da kowane zabe a kasar, mata da dama sun gwada sa'ar su. To sai dai kuma mafi akasarinsu basu kai labari ba. Saurari shirin cikin sauti: Your browser doesn’t support HTML5 CIWON 'YA MACE