Shirye-shirye CIKI DA GASKIYA: Shin Ina Gaskiyar Zargin Da Ake Wa Abba Kyari? 17:02 Satumba 17, 2018 Sarfilu Gumel Sarfilu Hashin Gumel Dubi ra’ayoyi Shirin na ci gaba da bin diddigin zargin rashawa da wani Bako Waziri yayi wa shugaban ma'aikatan Shugaban Najeriya, Abba Kyari na cewa ya karbi kudi domin wata kwangilar siyo motoci. Ciki da gaskiya, wuka ba ta huda shi! WASHINGTON DC — Your browser doesn’t support HTML5 SARFILU HASHIM: Ciki da Gaskiya, Satumba 17, 2018