WASHINGTON, D.C - A cikin shirin na wannan makon za ku ji karashen labarin Malamin da ya yaudari wata marainiya mai shekaru 13 har ya yi mata cika.
Suarari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
Ciki Da Gaskiya: Malami Ya Yaudari Marainiya Mai Shekaru 13 Ya Yi Mata Ciki – Kashi Na Uku, Afrilu 24, 2023.mp3