Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ya waiwayi takaddamar da ake kan kwacewa dubban mutane gonaki da filaye har ma da gidaje a jihar Jigawa. inda gwamnatin jihar ta mika su ga wanu kamfanin kasar Sin mallakar wani hamshakin dan kasuwa mai suna mista Lee. Saurari shirin domin jin halin da ake ciki.
Your browser doesn’t support HTML5
Ciki Da Gaskiya - Halin Da Ake Ciki Game Da Batun Kwacewa Dubban Gonaki a Jihar Jigawa - 10'35"