A yau ma shirin yana kan batun korar dan jaridar gidan rediyon AL-ANSAR ne da ke Maiduduri jihar Borno daga bakin aiki, bayan da gwamnan jihar ya yi kokari fi kan gidan radiyon.
Ayi sauraro lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
Ciki Da Gaskiya: Gidan Radiyo Ya Kori Dan Jarida Don Farantawa Gwamnan Jihar Borno Kashi Na Biyu- 10'11"