Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ya sauka ne a garin Lere da ke karamar hukumar Tafawa Balewa a jihar Bauchi, inda Fulani makiyaya ke korafin Mai Garin ko Hakimin na Lere Jamilu Aliyu Bawa, na cin zarafin su ta hanyar azabtarwa da kan kai ga samun raunuka har ma da yiwuwar rasa rai.
A yi sauraro lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
Ciki Da Gaskiya: Fulani Makiyaya Sun Zargi Sarkin Garin Lere Da Ci Musu Zarafi - 10'21"
Your browser doesn’t support HTML5
Ciki Da Gaskiya: Fulani Makiyaya Sun Zargi Sarkin Garin Lere Da Ci Musu Zarafi - Kashi Na Biyu - 10'28"