Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ya dora a kan tattaunawar da ya fara a baya game da korafin wasu jami’an hukumar gyaran hali a kan karancin albashi da rashin adalci da ake nuna musu, idan aka kwatanta da sauran jami’ai masu sanya kayan sarki.
Saurari cikakken shirin da Sarfilu Hashim ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
CIKI DA GASKIYA: Ci Gaban Tattaunawa Da Jami'an Hukumar Gyaran Hali Kan Korafin Karancin Albashi, Yuli 22, 2024