A sabon shirin da ya ke zaman na karshe a shekarar nan ta 2023 mai ban kwana, mun yi bitar wasu daga cikin muhimman batutuwan da muka kawo muku a shirye-shiryen da mu ka gabatar.
A yi sauraro lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
Ciki Da Gaskiya: Bitar Muhimman Shirye-Shiryen Shekarar 2023 Mai Ban Kwana - 11'22"