Shirin Ciki Da Gaskiya ya shiga jihar Katsina don bin diddigin zargin da dan asalin jihar, Alhaji Mahdi Shehu ya yi ta kafafen yada labaru daban-daban na Najeriya ga gwamnatin jihar Katsina da gwamnan ta Aminu Bello Masari.
A wannan makon mun tattauna da Alhaji Mahdi, inda ya bayyana mana zarge-zargen da yake yiwa gwmanatin jihar Katsina. Haka kuma mun ji martanin gwamnatin Katsina da aka zarga. A yi sauraro lafiya.
Your browser doesn’t support HTML5
Ciki Da Gaskiya - Batun Zargin Karkatar Da Naira Biliyan 52 a Jihar Katsina (Kashi Na Biyu) Agusta 17, 2020