Shirye-shirye CIKI DA GASKIYA: Ana Zargin 'Yan Sa-Kai Da Hannu A Kisan Wani Bawan Allah A Katsina - Fabrairu 19, 2023 04:40 Fabrairu 19, 2024 Sarfilu Gumel Sarfilu Hashiim Gumel Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin CIKI DA GASKIYA na wannan makon ya maida hankali kan batun kisan gillar da aka yi wa wani bawan Allah, da ake zargin 'yan sa-kai na da hannu a lamarin a jihar Katsina. Saurari shirin cikin sauti: Your browser doesn’t support HTML5 CIKI DA GASKIYA