Sai dai hukumar ta kwastam ta musanta wannan zargi tana mai cewa dukkan ayyukan da take yi da suka shafi gwanjon kaya, ana yin su ne bisa ka'ida.
Washington, D.C. —
Kungiyar masu gwanjan kaya ta Najeriya ta zargin hukumar yaki da fasakwabri wato kwastam da yin rufa-rufa a lamuran gwanjan kayan da ta kwace musamman motoci.
Your browser doesn’t support HTML5
Ciki Da Gaskiya: Ana Zargi Hukumar Kwastam Ta Najeriya Da Yin Rufa-rufa A Harkar Gwanjan Motoci - 10'46"