A cikin shirin za a ji cewa rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta cafke mutane 8 a babban Asibitin Tarayya na Keffi kan badakalar daukar ma’aikatan bogi.
Your browser doesn’t support HTML5
Ciki Da Gaskiya: An Bankado Badakalar Daukan Ma’aikatan Bogi A Asibitin Keffi - 10'38"