Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ya duba batun wani fyade da aka yiwa wata mata a tashar motar Maraba dake jihar Nasarawa, saurari abin da ya faru:
Your browser doesn’t support HTML5
Ciki Da Gaskiya - An Yiwa Wata Matafiya Fyade a Tashar Motar Maraba - 10'04"