Yadda Yankin Florida Ya Kasance Bayan Guguwar Irma
Yadda Yankin Florida Ya Kasance Bayan Guguwar Irma
Wata babbar motar daukan kaya ta shinfide akan titi
Tarkacen da guguwar ta tara akan titi.
Motoci kewaye da ambaliyar ruwa
Rufin wani gida da guguwa ta kwaso
Guguwa ta lalata wajan ajiye kananan jiragen ruwa
Wata mata da saurarinta sun dawo su ga abinda guguwar ta bari.
Belmont universiteti, Neshvil, Tennessi shtati
Wani gidan sayarda man fetur bayan barnar Irma
Ambaliyar ruwa sanadiyar guguwar Irma Bonita-Sprinqs dake Florida