A cikin shirin na wannan makon balli ya tashi a yunkurin sauya wani dan takarar majalisar dattawan Najeriya ta karkashin kasa.
ABUJA, NIGERIA - Sannan kuma da alamar jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya, tana duba yiwuwar hakura da rarrashin gwamnan Ribas Neysom Wike.
Gwamna Nyesom Ezenwo Wike na jihar Ribasa.
Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Wuta Ta Tashi A Yunkurin Sauya Wani Dan Takarar Majalisar Dattawa Ta Zagaye, Satumba 21, 2022.mp3