Zababbun ‘yan majalisar dokokin Najeriya na ci gaba da kalubalantar matakin jam’iyyar APC mai mulki, kan wadanda za su shugabanci majalisun dokokin kasar na 10.
WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin na wannan makon wata sabuwa ta bulla a jihar Taraba, yayin da jam’iyyar NNPP ta yi ikirarin lashe zaben gwamnan jihar.
Gwamnan Jihar Taraba Arch. Darius Dickson Ishaku Na Kada Kuri'a a Mazabarsa Dake Garin Takum
Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Wata Sabuwa Ta Bullo A Jihar Taraba Yayin Da NNPP Ta Yi Ikirarin Lashe Zaben Gwamna, Mayu 17, 2023.mp3