WASHINGTON D.C. —
Wasu jam’iyyun siyasa a Najeriya sun musanta rade-radin hadaka da wata jam’iyya, duk da ya ke masana na hasashen wannan hadakar a dab da ranar zabe.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Wasu Jam’iyyun Siyasa a Najeriya Sun Musanta Rade-radin Hadaka Da Wata Jam’iyya.mp3