Shirye-shirye BAKI MAI YANKA WUYA: Ra'ayoyin 'Yan Najeriya Dangane Da Kwanaki 100 Na Gwamnatin Bola Tinubu - Satumba 13, 2023 02:51 Satumba 13, 2023 Murtala Sanyinna Murtala Faruk Sanyinna Dubi ra’ayoyi Washington DC — Ra'ayoyin 'yan Najeriya dangane da kwanaki 100 na gwamnatin Bola Tinubu musamman kamun ludayinsa kan alkawuran da ya yi na mangance matsalolin tsaro da tattalin arziki. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 BAKI MAI YANKA WUYA