Dan takarar shugabancin Najeriya a karkashin inuwar jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, ya zabo Datti Baba-Ahmed daga Arewa maso yamma a matsayin mai mara masa baya, To sai dai wasu na ganin da lauje cikin nadi.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Peter Obi Ya Zabi Datti Baba-Ahmed Daga Arewa Maso Yamma A Matsayin Mai Mara Masa Baya - Yuli 13, 2022