ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon jigo a jam’iyyar APC, kuma tsohon sakataren gwamnatin Tarayya Babachir Lawal, ya ce sun yanke shawarar janye goyon bayansu ga ‘dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar.
Babachir David Lawal
Sai kuma babban zaben kungiyar Fulani makiyaya ta Najeriya ya bar baya da kura.
Shanun Fulani Makiyaya
Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Zaben Kungiyar Fulani Makiyaya Ta Najeriya Ya Bar Baya Da Kura., Nuwamba 23, 2022.mp3