BAKI MAI YANKA WUYA: Martani Mai Zafi Kan Kalaman Da Nasiru El-Rufa’i Ya Yi Kan Dattawan Arewa - Fabrairu 08, 2023
Murtala Sanyinna
Murtala Sanyinna
ABUJA, NAJERIYA —
Shirin na wannan makon, ya duba yadda batun kalaman gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai kan jiga-jigan APC da dattawan Arewa, sakamakon matsanancin karancin takardun kudaden Naira da man fetur a Najeriya, suka ta da kura a gidan siyasa.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Martani Mai Zafi Kan Kalaman Nasiru El-Rufa’i Da Ya Yi Kan Dattawan Arewa.mp3