ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon, za ku ji tattaunawar Muryar Amurka da mai mara wa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labor, Yusuf Datti Baba-Ahmed.
Yusuf Datti Baba-Ahmed
Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Hira Ta Musamman Da Yusuf Datti Baba-Ahmed Na Jam’iyyar Labour, Oktoba 05, 2022.mp3