ABUJA, NIGERIA: Shirin na wannan makon ya maida hankali kan ce-ce-ku-ce da ya biyo bayan bayyanar wasu takardun hukuncin wata kotun Amurka, ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya.
Ahmed Bola Tinubu (File)
Saurari cikakken shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Ce-ce-ku-ce Kan Takardun Hukuncin Wata Kotun Amurka Akan Bola Tinubu, Nuwamba 16, 2022.mp3