WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin 'Baki Mai Yanka Wuya' mun duba wani sabon babi na dimokradiya da ya kan kama a Najeriya, kaddamar da zaben shugabannin Majalisar Dokokin kasar da na jihohin su.
Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Kaddamar Da Shugabannin Majalisar Dokokin Najeriya, Yuni 14, 2023 .mp3