WASHINGTON DC —
Dawowar Tsohon Fira Ministan Jamhuriyar Nijar, Hama Amadou bayan juyin mulki, ya haifar da ayoyin tambaya a zukatan ‘yan kasar.
Saurari shirin:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Dawowar Tsohon Fira Ministan Jamhuriyar Nijar, Hama Amadou bayan Juyin Mulki - Satumba 20, 2023