Shirin ya tattauna kan yadda ake hasashen dangantakar Amurka da sauran kasashen duniya za ta kasance, bayan tsohon shugaban kasar Donald Trump ya sake lashe zabe a wa'adi na biyu.
Ayi sauraro lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5
Baki Mai Yanka Wuya: Batun Dangantakar Amurka Da Sauran Kasashe Bayan Zaben Donald Trump, Nuwamba 12, 2024