Shirye-shirye BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Dakatar Da Sanata Kwankwaso Daga Jam'iyyar NNPP - Satumba 06, 2023 03:34 Satumba 06, 2023 Murtala Sanyinna Murtala Faruk Sanyinna Dubi ra’ayoyi washington dc — Shirin na wannan makon ya maida hankali kan yadda Jam’iyyar People’s Nigeria (NNPP) ta shiga cikin wani rikici na cikin gida da ta kai ga dakatar da wasu manyan jam’iyyar da suka hada da fitaccen dan siyasa Rabiu Musa Kwankwaso. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 BAKI MAI YANKA WUYA