Shirye-shirye BAKI MAI YANKA WUYA: An Tsige Kakakin Majalisar Dokokin Amurka, Karon Farko A Tarihi - Oktoba 04, 2023 03:20 Oktoba 04, 2023 Murtala Sanyinna Murtala Faruk Sanyinna Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC — An tsige kakakin majalisar dokokin Amurka, karon farko a tarihi, sannan shugabannin gwamnatin mulkin sojan Nijar sun kama turbar daidaita al’amura da Najeriya, da ma sauran makwabtansu. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 BAKI MAI YANKA WUYA