Shirye-shirye BAKI MAI YANKA WUYA 04:12 Agusta 28, 2024 Aisha Mu'azu Murtala Faruk Sanyinna Dubi ra’ayoyi Washington, DC — BAKI MAI YANKA WUYA 8/28/2028 Yayin da aka tunkari babban zaben shugaban kasar Ghana, babbar jam’iyyar adawa ta NDC ta gindaya sharuda 6, kafin ta saka hannu a yarjejeniyar zaman lafiya a tsakanin jam’iyyun siyasa. A saurari shirin tare da Murtala F. Sanyinna: Your browser doesn’t support HTML5 8-28-24 BAKI MAI YANKA WUYA.mp3