Babu Dalilin Rikici Tsakanin Kirista Da Musulmi:Sheikh Dahiru Bauchi

Ginin Wata Majami'a da kuma Masallaci

Daya daga cikin fitattun masu wa’azin Musulunci a Najeriya Sheikh Dahiru Usman Bauchi, yace babu wani dalilin rikici tsakanin Musulmi da Kirista a Najeriya.

Sheikh Dahiru Bauchi wanda ke jawabi a yayin ziyarar shan ruwa da wata kungiyar Kirista da Musulmi masu neman zaman lafiya ta kai masa a gidansa, yace ‘Yan Najeriya sun gaji da abubuwan dake faruwa a kasar.

Your browser doesn’t support HTML5

Musulmi Sun Yi Bude Baki Da Kirista A Kaduna - 3:01