Shirin Arewa A Yau na wannan makon ya haska fitila kan kalubalen da matafiya ke fuskanta a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja sakamakon matsalolin tsaro, biyo bayan harin da aka kai kan jirgin kasa da ke jigita a hanyar.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
AREWA A YAU: Matsalar Tsaro Da Ta Ke Kara Tabarbarewa Tsakanin Abuja Da Kaduna Biyo Bayan Hari Kan Jirgin Kasa – 04 Afrilu, 2022