Shirin arewa a yau na wannan makon zai kara shiga yankin jihar Katsina can kan iyakar Najeriya da jamhuriyar Nijar don duba bukatun tsaro na jama’ar yankin daga nan sai shirin ya koma can arewa maso gabar a jihar Yobe don jin irin matakan da a ke dauka kan daliban jihar da a ka dawo da su gida daga kasar Sudan.
Dawowar 'Rukunin Farko Na Yan Najeriya Daga Sudan
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
AREWA A YAU: Matakan Da A Ke Dauka Kan Dawo Da Daliban Jihar Yobe Gida Daga Sudan - Mayu 31, 2023